Allahu akbar – Ya samu kyautar Mota kirar fijo 206 Bayan yazo na 1 a Gasar Karatun Al-Qurani

Ya Samu Kyautar Mota kirar Fijo 206 Bayan Ya Zo Na Daya A Gasar Karatun Kur’ani.

Musabaƙa Karatun Alqur’ani na Jihar Kebbi a Karo na 32 wadda aka rufe yau Alhamis, Mallam Kabiru Muhammad Sani daga Masarautar Yawuri ya zo na ɗaya, tare da samun kyautar sabuwar mota Kirar 206.

Masha Allah irin wannan kyautukan zasu karawa dalibai hazaka wajan cigaba da jajircewa wajan karatukun Al-Qurani dama sauran karatuka.

Muna tayashi murna da samun wannan kyauta dayayi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button