Allahu akbark – kalli video jerin jaruman Kannywood Abokan Ibro da Allah yayi musu rasuwa – Allah yaji kansu

Allahu akbar akwan atashi babu wahala inda ayau zakuga wasu abokanan marigayi rabilu musa ibro wanda muka rigasu gidan gaskiya.

Ga wanda suka shafe sama da shekaru ashirin suna kallon fina finan hausa sunsan wanene rabilu musa ibro haka zalika wanda ma basa kallon fina finansa sunsansa sabida daukakar da Allah yayi masa.

Saidai bayan rasuwarsa Allah yasake karbar rayuwar wasu daga cikin abokan sana’ar tasa kamar yadda zaku gani awannan bidiyon Allah ubangiji yaji kansu da rahama Amin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button