Daga Karshe -Ɗan Nìgeria Aliyú Obobo Ya Isa Ƙasar Saúdiyya A Kan Keke

Idan za kú iya túnawa da Aliyu Obobo, shine matashín da ya fara tattakí daga bírnín Jos na Jìhar Filato zuwa ƙasar Saúdiyya da Keke kafin barkewar annóbar Korona, a yanzu haka ya isa ƙasa mai tsarkí.

Lokacin da wannan matashi yafito da kudirinsa na zuwa kasa mae tsarki akan keke yasamu cece kuce daga wajan mutane daban daban.

Saidai a gefe daya wasu kuma suna ganin hakan bawai laifi bane haka zalika zamanin da akan rakuma, da dawakai ake zuwa dan haka dan yace zaije akan keke hakan ba matsala bane.

Saidai daga karshe dai an bayyana cewar yanzu haka matashin ya isa kasar saudiya bayan shafe tsawon watannin yana tafiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button