Kalli video Yadda Sadiq Sani Sadiq yayiwa Dr Idris zazzafan martani akan cewa dayayi Yan Film basuda Addini

Tundai da malamin yafito yayi wannan furuci kan masu shirya fina finan hausa dai akaita samun cece kuce inda aka samu wasu daga cikin masana’antar suka nuna rashin jindadinsu akan maganar da malamin yayi.

Haka zalika dai Baban Lukman acikin shirin Labarina wanda shine mijin tsohuwar jaruma wasila yafito yayi raddi ga wannan malamin dayayiwa yan film kudin goro ya zagesu.

Haka zalika shima jarumi sadiq sani sadiq yafito ya nuna rashin jindadinsa kan wannan maganar da malamain yayi. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button