Allahu Akbar – Yau Marigayi Rabilu Musa Ibro Yake cika shekara takwas (8) da Rasuwa

Rayuwa akwana atashi babu wahala ayaune goma ga watan dizambar shekarar dubu biyu da ashirin da biyu marigayi rabilu musa ibro ke cika shekaru takwas da rasuwa.

Rabilu Musa ibro jarumin barkwanci ne a masana’antar Kannywood haka zalika kafin rasuwarsa yayi fina finai daban daban na nishadi dakuma na fadakarwa.

Haka zalika yanada kyakkyawar mu’amala tsakaninsa da abokan sana’arsa wannnan dalilin yasa a lokacin baya ake girmama masa matuka a masana’antar.

Muna rokon Allah ubangiji ya jaddada rahama agaresa Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button