Innalillahi Yanzunnan Motar Darakta Aminu S Bono takama da wuta akan hanya

Innalillahi wa’inna raji’un yanzunnan muke samun wani mummunan labari akan daya daga cikin Daraktocin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aminu s bono inda motarsa takama da wuta.

Lamarin daya ya matukar tayar da hankulan abokan sana’ar daraktan tareda masoyansa bayan wallafa hoton motar tanaci da wuta.

Saidai cikin ikon Allah babu asarar rayuka kokuma wani mummunan rauni a lokacin da motar takama da wuta.

Allah ubangiji ya kara kiyaye nagaba ya maida alkairi.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button