Ado Gwanja Chass – Official VIDEO Music 2022

Ado Gwanja Chass Official VIDEO

Fitaccen mawakin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ado Gwanja ya saki sabuwar wakarsa mai suna “chass”

Ado Gwanja dai ya fara sakar Mp3 din wakar “chass” a watannin baya dasuka wuce.

Related Articles

Inda mutane sukaita zaman jiran bidiyon wakar saidai yabawa mutane mamaki wajan sakar wakar domin wasuma harsun cire tsammani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button