Kalli video Yadda Dan Adaidaita Sahu Ya Hadu Da Babban Maciji akan Hanya
Yanzunnan mukaci karo dawani sabon faifan bidiyo a dandalin sada zumunta wanda zai matukar baku mamaki wannan faifan bidiyon.
Acikin hoton dai zakuga yadda wata katuwar maciji ta tare hanyar da dan adaidaita sahu zaibi.
Sanin kankune kunsan illa dakuma dafi da maciji kedashi a jikinsa inda a sannu idan kuka kalli wannan faifan bidiyon zakuga irin gumurzun da akayi acikinsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.