Innalillahi kalli video Yadda wani kwarangwal din Aljanj ya biyo saurayi zai kashesa

Ananma dai wani mummunan lamari ne ya faru dawani Matashi mai taurin kai wajan rashin jinsa yaje ya janyo abinda yafi karfinsa yafi karfin idanunsa.

A inda yashiga gonar wani malamin tsibbu yayi masa rashin kunya haka zalika yayi fitsari acikin gonarsa alhalin ba’ayin fitsari acikin wannan gonar.

Kardai mucika ku da surutu domin kallon cikakken yadda alamarin ya faru ku tsaya ku kalli bidiyon dake kasan wannan rubutun.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button