Kalli video Yadda wata Aljana take kashe Mutane awani gari Innalillahi
Wani faifan bidiyo kenan daya matukar dauki hankulan mutane gameda yadda wata aljanna take kashe mutane.
Wannan abu dai yazowa wasu mutane kamar abin mamaki saidai kuma tawani bangaren hakan bazai zama abun mamaki ba.
Domin kuwa anan zakuga irin yadda ake gumurzu acikin faifan bidiyon kamar yadda muka samo mukushi.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.