Innalillahi kalli video Yadda wata Alhana take kashe mutanen wani kauye

Labarin mai abun ban alajabi inda wata aljana take kashe mutanen gari, wanda hakan ya matukar tayar da hankaljn mazauna garin.

Inda acikin faifan bidiyon zakuga yadda samarin garin suka bayyana yadda zasu dau mataki kan wannan alamari dayake faruwa.

Saidai washe gari kwatsam sai ganin gawar wasu mutane biyu akayi daga cikin samarin dasukasha alwashin ganin sun dakile kashe kashen da akeyi a garin.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button