Innalillahi Matashi Ya Rasu Sakamakon Haɗarin Mota A Katsina

Allah Ya Yi Wa Matashi Muhammad Aminu Chakis Rasuwa Yau Talata Sakamakon Haɗarin Mota A Katsina.

An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci A Masallacin Banu Kumasi Dake GRA Katsina.

Ubangiji Allah yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa, idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button