Innalillahi kalli video Yadda wani jariri kansa ya kunbura tare da fitowar wasu kuraje

Innalillahi wa’inna raji’un wato a duk lokacin da dan Adam yagansa cikin koshin lafiya yakamata yadinga godewa Allah.

Anan wani jariri ne wanda yake cikin mawuyacin hali kamar yadda kuke gani acikin hotonnan inda kansa ya kunbura sosai tareda fitowar kuraje akan.

Tabbas wannan yaro yana cikin azaba kuma yana bukatar addu’ar mutane domin hakan zaitaimaka wajan Allah ya yaye masa wannan cutar dake damunsa.

Allah ubangiji yabasa lafiya tareda sauran musulman duniya baki daya Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button