Kalli video Yadda Mai wushirya ya caccaki Murja Tiktok kan shigar data fidda tsaraicinta

Murja Ibrahim dai ta shahara a dandalin tiktok domin kuwa tana daya daga cikin masu tarin mabiya a dandalin tiktok a halin yanzu.

Saidai tasaki wani faifan bidiyo wanda yafito da surar jikinta wanda hakan ya janyo wasu daga cikin mabiyanta suka zageta, inda wasu kuma suke nuna mata hakan datayi baidace ba a matsayinta na yar musulma.

Saidai shima abokin nata Idris mai wushiyar yafito yayi mata magana cikin irin salon yadda suke maganganunsu a dandalin sada zumunta na tiktok, gadai cikakken bidiyon.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button