Wata sabuwa! Lukman Yayi Magana akan yakamata malamai sushiga harkar film domin sh gyarata

Kwanakin baya dai akaita cece kuce tsakanin wani malami dake jahar Bauchi Dr idris inda yafito ya bayyana cewar harkar film ba abu bane mai kyau.

Saidai bayan wannan furucin nasa wasu daga cikin jarumai sunfito sunyiwa malamain martani wasu sunyisa cikin fushi haka zalika wasu sunyisa cikin hankali da nutsuwa.

Inda shima jarumi Lukman nacikin shirin labarina yafito ya tofa albarkacin bakinsa dangane da wannan alamari dake faruwa tsakanin malamin da masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button