Wata sabuwa! kalli video Dawowar Mahmud acikin shirin Labarina
Kamar dai yadda masu kallo suketa tsammankn ganin wanene raba gardama wanda ke turowa jaruma sumayya sakonnin soyayya daga kasar Amurka.
Saidai cikin sakonnin dasuke zuwa wajan jaruma sumayya akwai sakon (Text Message) da aka turowa jaruma sumayya wanda bayan karanta sakon ta tabbatar cewar Mahmud ne kadai yake turo mata wannan sakon.
Saidai abun dubawa anan shine an bayyana cewar Mahmud ya mutu acikin shirin labarina kuma har an nuna anje an binnesa anyi zaman makoki.
Alamarin daya kullewa masu kallon shirin labarina kai shine daman Mahmoud bai mutu ba? Tayaya za’ace Mahmud bai mutu ba bayan kuma an nuna mutuwarsa acikin shirin?
Gadai wani gajeran video ku kalla
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.