Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa Dan Takarar Kujerar Majalisar Tarayya Abba Dr. Bello Rasuwa

Innalillahi ayaune muka tashi dawani rahoto na rashi daga jahar birnin kebbi inda Allah ya karbi ran Abba dan Takarar kujerar majalisar tarayya karkashin jam’iyar PDP.

Allan Ya Yìwa Ɗan Takarar Kújerar Majalíssar Tarayya A Jami’yyar PDP Maì Wakíltar Bírnín Kebbí Kalgó Búnza Abba Dr. Bello Halirú Rasúwa Yanzú

Allah ubangiji Yajíkansa Da Rahamarsa yasa Aljanna makomarsa Amin.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button