Kalli video shagalin bikin birthday din jaruma zainab indomea tareda Adam a zango

Jaruma a masana’antar shirya fina finan hausa wanda tauraronta ya haska a shekarun baya wato zainab indomea ta gudanar da shagalin bikin zagayowar murnar haihuwarta.

Jarumar wacce an fara ganinta acikin sababbin shirye shirye irinsu Alaqa, Asin da Asin wanda wannan fina finan guda biyu mallakin manyan jaruman masana’antar Kannywood ne wato Ali Nuhu da Adam a zango.

Jaruma zainab indomea dai tadauke kafarta daga masana’antar Kannywood a shekarun baya inda aka daina ganinta acikin sababbin fina finai. Sai kwatsam aka tsince acikin shirin “Asin da Asin” dakuma shirin “Alaqa”.

Gadai cikakken bidiyon shagalin bikin birthday din domin ku kalla.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button