Kalli video Yadda jaruman tiktok suke kuka gameda rasuwar Kamal Aboki Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un
A jiyane dai Allah yayiwa kamal aboki rasuwa jarumin barkwanci a masana’antar Kannywood sakamakon hatsarin mota a hanyarsa daga Maiduguri zuwa kano.
Wannan mutuwa ta matashin ta matukar tayar da hankulan alumma tareda yan uwansa, wanda sanarwar rasuwar tasa ta bayyana a kafafen sada zumunta ne wajan karfe takwas na dare.
Inda wasu daga cikin jaruman Kannywood kamarsu Murja Ibrahim kunya, Saifan jaruma, idris mai wushiry dadai sauransu sunfito sun nuna alhini tareda jimamin rasuwar matashin.
Ga video
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa Amin.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.