Allah sarki – Ali Nuhu da Adam a zango sunyi ta’aziyar rasuwar Kamal Aboki
Ayaune dai marigayi kamal Aboki yake cika kwanaki uku da rasuwa, wanda wannan rasuwar ta matukar girgiza masana’antar Kannywood dama masoyansa nawaje.
Kamal aboki dai jarumin barkwanci ne, ya shahara wajan saka mutane dariya ta hanyar barkwanci. Yayi hatsari ne akan hanyarsa tadawowa daga jahar maiduguri izuwa kano.
Saidai bayan rasuwar nasa masoyansa da dama sun nuna alhinin mutuwar tasa. Inda a gefe gudama manyan jaruman Kannywood guda biyu wato Ali Nuhu da Adam a zango suma sukai ta’aziyar marigayin izuwa ga iyayensa.
Ga video
Allah ubangiji yaji kansa da Rahama Amin
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.