Allahu Akbar – kalli cikakken video Hira ta karshe da akayi da Kamal Aboki kafin rasuwarsa
Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un tabbas rasuwar marigayi kamal aboki ta matukar taba alumma kasancewar irin yadda yake tafiyar da rayuwarsa baya fada da kowa.
Wannan dalilin yasa mutane dayawa sukaita jimamin mutuwarsa tundaga kan gan film har izuwa masoyansa dake fadin duniya.
Anan dai wani faifan bidiyo ne dazaku kalla a inda zakuga hira ta karshe da akayi da marigayin kafin rasuwarsa.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.