Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa Awarwasa nacikin Shirin A Duniya rasuwa
Kasa da mako daya kenan da akai rashi acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood inda Allah ya karbi rayuwar kamal Aboki akan hanyarsa ta maiduguri zuwa kano.
Wanda hakan ya jefa jarumai da masoya kamal Aboki cikin wani yanayi na ban tausayi da rashin jindadi.
Saidai kuma ayaune da yammannan wato ranar litinin 23/01/2023 Allah ya karbi rayuwar daya daga cikin jaruman Kannywood wato Awarwasa.
Munsamu wannan sanarwar ne daga shafin jarumi Ali Nuhu dake kan Instagram. Allah ubangiji yaji kansa da Rahama yasa aljanna makomarsa Amin.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.