Ado Gwanja Ya Saki Sabuwar wakarsa Maisuna – “Luwai” (video)

Fitaccen mawakin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ado Isa Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa maisuna Luwai.

Wannan na zuwane bayan da mawakin ya saki wata wakarsa maisuna “chass” a watannin baya dasuka wuce wanda wannan wakar ta janyo cece kuce matuka.

Saidai a gefe guda kuma duk da wasu mutane suna kushe mawakin tareda fadin cewar wakokinsa suna lalata tarbiya. Mawakin bai gazaba a inda jiya ya saki sabuwar wakarsa maisuna “Luwai”

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button