Da Anayiwa Bawa Sujjada dazanyiwa Maryam Yahaya Sujjada – cewar wani Masoyin Maryam Yahaya

Maganar wani fitaccen masoyin Maryam Yahaya a dandalin sada zumunta ta janyo cece kuce domin kuwa mutane suna ganin matashin yafadi maganar da baikamata ya fadeta ba.

Inda wannan matashin ya bayyana cewar da Allah ya bari bawa yayiwa bawa sujjada tabbas dakuwa zaiyiwa Maryam Yahaya sujjada.

Idan baku mantaba dai wannan shine matashin da a shekarar data gabata yazo jahar kano a inda har ya bayyana cewar wata mata kawar Maryam Yahaya ta bashi masauki bayan zuwansa garin.

Ya bayyana cewar ashe wannan mata ba kawar Maryam Yahaya bace kuma tayi masa fyade, sanadiyyar wannan masauki data basa ya zauna.

Saidai kuma a wannan lokacin matashin yazo da wata magana wanda hankali bazai dauka ba wanda tabbas wannan magana ta janyo cece kuce matuka.

Gadai cikakken bidiyon

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button