Hukumar Yan Sandan Jahar Kano sun Kama Murja Ibrahim kunya

Ayau ne muka samu rohoton dake bayyana kamun da akayiwa daya daga cikin jaruman tiktok wato Murja Ibrahim kunya wanda ta shahara a dandalin.

Munsamu wannan rahoto ne daga shafin “freedom radio” dake jahar kano, inda suka sanar da kama jarumar tiktok din haka zalika sun bayyana cewae haryanzu dai yan sandan basu fadi dalilin dayasa suka kama jarumar ba.

Saidai idan baku mantaba a shekarar data gabata ne dai wani lauya mazaunin jahar kano ya shigar dawasu mutane kara a gaban kotu, inda harda murja acikinsu kan suna amfani fa manhajar tiktok wajan lalata tarbiyar alumma.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button