Kalli video Yadd aka fara kama Yan Tiktok dinda suke Rawar Iskanci dakuma Rawar Batsa

Wasu dai daga arewacin najeriya sun dauki manhajar tiktok din wajan baje kolin aikata abubuwan da basu daceba.

Domin kuwa da zuwan tiktok malamai sunyita fadakar da alummar musulmai akan cewar su guji aikata abubuwan daya sabawa musulunci akan manhajar ta tiktok.

Anan kuma wani faifan bidiyo ne wanda muka samosa daga tashar “Duniyar Kannywood” dake kan YouTube inda hukumar hisba suka tattaunawa da wakilan kamalu wanda yayi wakar “Adai dai tanan wani abu yake”

Wannan wakar dai mata dayawa sunyi amfani da ita a tiktok wajan abubuwan da basu daceba. Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button