Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un yanzunnan wata babbar mota tayi hatsari inda ta kona Gidaje da shaguna

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Ayaune wani mummunan hatsarin mota ya faru a garin jere akan babbar hanyar titin Abuja zuwa kaduna.

Faduwar Wata Motar Tanka Da Ta Kama Da Wuta Ta Yi Sanadiyyar Konewar Gidaje, Shagunan Kasuwanci Da Kadarori Na Milyoyin Kudade A Garin Jere A Daidai Babban Titin Abuja Zuwa Kaduna

Wannan hatsari dai ya janyo mutane da yan kasuwa dayawa inda aka samu asarar dumbin dukiya, wajan konewar shaguna dakuma gidaje.

Allah ubangiji ya kara kiyayewa.
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button