Kalli video Yadda Ibrabim Cinana Yayiwa Adam a zango martani akan tona asirin matarsa dayayi

Biyo bayan wani faifan bidiyon da jarumi Adam a zango ya saki akan matarsa da halinda suke ciki, inda ya bayyana cewar tsawon wata daya kenan bata gidan nasa sakamakon matsalar dasuka samu.
Adam a zango yafito ya bayyanawa duniya cewar ya samu matsala da matarsa safiya chalawa inda ya bayyana lamarin yakaida harta tafi gidansu yanzu haka.

Saidai jarumi a masana’antar Kannywood Ibrahim cinanan yafito ya bayyanawa Adam a zango irin kuskuren dayayi wajan tonawa matarsa asiri kokuma ace tonawa kansu asiri dayayi a kafar sada zumunta.
Ya kara bayyana cewae hakan ba dai dai bane, haka zalika wasu masoyan jarumi Adam a zango sun bayyana masa cewar hakan dayayi kuskure ne, nandai jarumin ya goge faifan bidiyon daga shafinsa na tiktok.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.