Daga karshe dai Murja Ibrahim da Idris Mai Wushirya kotu ta sakesu tareda gindaya musu sharadi

Danna domin kallon video 👇👇👇👇👇

Kamar yadda shafin freedom radio kano ya rawaito cewar. Babbar kotun shari’ar musulunci da ke Hausawa filin hokey a Kano karkashin jagorancin Mai Sharia Abdullahi Halliru.

Ta yankewa Murja Ibrahim hukuncin sharar Asibitin Murtala na tsawon sati uku, sannan za ta dinga zuwa Hisba tsawon watanni shida.

Su kuma Aminu BBC da Ashiru Idris Mai Wushirya da Sadik Sharif zasu dinga sharar Masallacin Murtala har tsawon sati uku.

Wannnan dai yana zuwane bayan kamasu da akayi da laifi a watan daya gabata wanda hakan yasa kotu ta dage shari’ar tasu zuwa 02/03/2023.

Wanda bayan zaman kotu na yaune dai aka yankewa yan Tiktok din hukunci ga kowanne daya daga cikinsu.

Danna 👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button