Kalli video Yadda yan Tiktok sukeci gaba da zagin Aisha Humaira bayan tace yan jahar kano su zabi Gawuna

Kalli video anan 👇👇👇👇👇👇👇👇

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Aisha humaira tanashan zagi da bakaken maganganu daga wajan wasu yan tiktok kan kalaman data fito tayi akan zaben gwamnan jahar kano.

Kamar yadda kowa dak yasani cewar anyi zaben shugaban kasar najeriya yanzu saura zaben gwamna za’ayi nan gaba.

Inda Aisha Humaira tafito tayi wani bidiyo tana rokon masoyanta dasu fito ranar zaben gwamna a jahar kano su zabi Gawuna wanda yafito karkashin jam’iyar APC.

Saidai ansamuw asu daga cikin tiktok yan asalin jahar kano sunfito sunyiwa jarumar caaaa tareda fada mata maganganun kan wannan kalaman nata datayi akan cewar azabi Gawuna a zabe mai tahowa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button