Acikin Wata Ɗaya Sama da Kasuwanni Biyar Suka Ƙone Ƙurmus a Najeriya
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Wannan ibtila’in dake samun ƴan kasuwarmu a najeriya sakamakon wasu manufinsu ne;
- Tsananin wahalar kuɗin nan da al’umma suke aciki, sai kaga dan kasuwa yatara kudi cash masu dinbin yawa yana sayarwa da tsada. (10,000 cash 13,000 transfer). 20k=25k, 50k=60k, 100k=120k.
- Haka kawai ba dalilin komai yan kasuwa ke kara farashin kayan abinci, da kayan masarufi. Babban abun takaicin ma shine dan kasuwa zai saye kayan abinci da farashi mai sauki yakai ya ajiye, sai azumi yazo, watan yiwa Allah ibadah mafi girma, alokacin ne za’a fito da abincin asayar da tsada Subuhanallah
- Ba’a fitar da zakkah.
- Tauye mudu da zamba.

Mafi yawancin yan kasuwar nan namu mummunan nufi ne dasu.

Allah ya sauwaqa wallahi duk wanda keson alkhairin Allah to tabbas sai yayi yanda Allah yakeso.
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
