Ana gobe aurenta aka mata yankan rago – Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un

Kalla video 👇👇👇👇👇👇👇👇

A yau mutanen garin marabar kankara dake Jahar Katsina suka tashi da mummunan labarin mutuwar Maryam wadda za’a daurawa aure a yau Talata.

A jiya Litinin yayinda akewa Maryam kitson biki kwatsam sai akaga ta amsa waya inda nan take ya tashi tace tana zuwa.

Bayan ta fita Maryam bata dawo ba sai dai aka tsinci gawarta washagari inda aka mata yankan rago.

Rundunar yan sandan Jahar Katsina inda mai magana da yawun rundunar Sp Gambo Isah yace ba suma samu labarin faruwar lamarin ba.

Allah ubangiji yaji kanta da Rahama Amin
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Kalla video 👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button