Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un – Allah ya yiwa shugaban Jibwis na Jihar Yobe, Alhaji Bala Salihu Bakabe Nguru rasuwa.

Kalli video Anan 👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Marigayin ya Sha fama da rashin lafiya na tsawon watanni. Tuni dai an gudanar da jana’izar Shugaban jibwis din na jahar Yobe ranar litinin da misalin karfe 2:30 na rana a garin Nguru dake jihar yobe a Naijeriya.

A madadin JIBWIS shugaba Sheikh Abdullahi Bala Lau na mika ta’aziyya ga ‘yan uwa da iyalai da al’ummar jihar yobe baki daya akan wannan rashi.

Muna rokon Allah ya gafarta masa ya kyautata makwanci.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Kalli video Anan 👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button