Idan Mutum ya isa yadaina waka da Mata sannan yadaina bayarwa ana rubutamai waka Martanin Naziru sarkin waka ga Rarara

Kalli video anan 👇👇👇👇👇👇👇

Hakan ya biyone bayan da naziru yay hira da da gidan jarida inda ya fadawa dauda kahutu rarara wannan kalamai kamar haka.

Idan Mutum Ya Isa Ya Daina Waka Da Mata, Sannan Ya Daina Baia ‘Yan Social Media Su Tallata Masa Ita, Sannan Idan Ya Isa Mu Daina Gani Ana Rubuta Masa Waka, Muna So Duk Lokacin Da Zai Yi Waka Ya Rubutata Da Kansa, Martanin Naziru Sarkin Waka Ga Rarara.

Sarkin waka da dauda kahutu rarara a kwanakinnan suna yawan maidawa da juna martani akan kafofin sada zumunta.

Wannan dai baya rasa nasaba da irin yadda alamuran siyasar sukeci gaba da tafiya inda dauda kahutu rarara yakoma tafiyar Gawuna, shikuwa Naziru yakoma tafiyar Abba Gida Gida.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Kalli video anan 👇👇👇👇👇👇👇👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button