Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Allah yayiwa wannan matashiya rasuwa – Allah yaji kanta
Kalli video ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐

A yaune dai muke samun labarin rasuwar wannan matashiya kamar yadda kuke ganta a wannan hoton wacce take zaune a jahar zamfara.
Saidai wani wanda Allah yahadasu da safiyar ranar dazata rasu ya bayyana yadda ganinta na karshe ya kasance kamar haka.

Yau Da Safen nan Saida ta tafi UBA Bank anan Gusau dake Zamfara State tayi ATM nikuma natafi wurin yin wani gyara saida na ganta tareda Abokan ta su 3 da uniform.
Ba’ayi Minti 30 ba sai gashi naji Labarin rasuwar ta.
Ubangiji Allah yagafarta Mata Allah yajikan ta da Rahama Yaa Hayyu Yaa ฦayyum.
๐ฎ Inji Isah Abdullahi Dankane
Kalli video ๐๐๐๐๐๐๐๐๐๐

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.