Da Dumi-Dumi Hukumar zabe ta sanar da Dr. Dimmo Umar Radda a matsayin wanda ya lashe zaben jahar katsina

Acigaba da gudanar da zaben shekarar 2023 ananma dai a jahar katsina angama tattara sakamon zaben.

Hukumar zabe a jihar Katsina ta sanar da Dr. Dikko Umar Radda na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da kuri’u 859,892. Ya doke na PDP Yakubu Lado da ya samu kuri’u 486,620

Haka zalika anaci gaba da tattara sauran jahohin dake fadin kasar domin sanarda wanda ya lashe zaben.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button