An Sace Mun Kaya Na Sama Da Milyan Goma A Lokacin Da Aka Shiga Gidana cewar Baban cinedu

Kalli video πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Biyo bayan murnar cin zaben gwamna a kano Abba kabir yusuf wasu matasa dai sunfito domin nuna murnar samun wannan nasara dayayi.

Saidai aciki ansamu wasu bata gari da ba’asan ko suwaye ba sunshiga gidan Baban cinedu tareda fasa ofishinsa inda suka kashe masa kaya na kimanin naira miliyan goma a cewarsa.

Haka zalika baban cinedu ya kar bayyana cewar acikin wanda yake zargi akwai abokan sana’arsa inda ya bayyana cewar wasu daga cikinsu ma sun rufe fuskokinsu domin kar’a ganesu.

Haka zalika ya kara da cewar akwai kaninsa uwa daya uba daya sun caccaka masa wuka yanzu haka yana kwance a gadon asibiti bashida lafiya.

Kalli video πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button