Yan Bindiga Sun Shiga Har Gida Sun Yi Garkuwa Da Wasu Dalibai Mata Guda Biyu A Zamfara

Kalli video anan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Abba Sani Pantami ya rawaito cewar, A jiya da dare ‘yan bindiga suka shiga gidan kwanan dalibai dake sabon gida na makarantar Jami’ar Tarayya FUG cikin garin Gusau babban birnin jihar Zamfara.

Inda suka yi garkuwa da dalibai mata guda biyu Maryam ‘yar jihar Bauchi, da kuma Zainab ‘yar jihar Kaduna.

Muna musu Addu’ar Allah ya kubutar dasu cikin Aminci ya kawo mana karshen wannan babbar matsalar rashin tsaron da ya addabi yankin mu na Arewa dama kasar Najeriya baki daya albarkacin wannan watan na Ramadan mai dumbin Albarka.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Kalli video anan πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button