Abis fulani ya koka kan soyayyar Rakia Mousa Dakuma Halinda ta tsinci kanta aciki
Kalli video anan πππππππππ

Idan mai karatu bai mantaba dai acikin wata hira da jaruma Hadiza Gabon tayi tareda Rakiya a makon daya gabata nedai rakia mousa ta bayyana irin halinda ta tsinci kanta a soyayya.
Wanda Rakia ta bayyana cewar akwai wani wanda take sonsa mawakine a masana’antar Kannywood tun baisamu daukaka ba suke tare har Allah ya daukakasa.
Saidai mutane sunyita kokawa inda wasu suka nuna tausayinsu wasu kuma suka nuna rashin tausayinsu akan wannan lamarin daya faru da jarumar.
Shima dai Abis fulani yafito yayi magana gameda halinda wannan jarumar ta tsinci kanta aciki gameda soyayya.
Kalli video anan πππππππππ
