Allah sarki Kalli video Rakia Mousa Tabbas watarana sai labari komai yayi farko zaiyi karshe

Kalli video anan

Biyo bayan hirar da jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon tayi da Rakia Mousa, wanda har acikin hirar Rakia ta bayyana irin yadda wani masoyinta ya yaudareta.

Mutane suncigaba da muhawara kan wannan lamari inda wasu suke fadin cewar baikamata ace Rakia ta bayyana wannan sirrin soyayyar tata ga duniya ba.

Saidai kuma a gefe guda wasu suna goyon bayan jaruma Rakia Mousa wajan fadar wannan magana domin hakanne zaisa sakonta yakai ga wanda ya yaudaretan.

Ananma dai wasune suke fadan wasu maganganu gameda da jaruma Rakia Mousa akan alamarin daya faru da ita, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button