Kalli video Yadda Musa Mai sana’a a kasar saudiya yanason yasha shayi kuma saiyayi larabci

Wani faifan bidiyon Jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan Musa mai sana’a kasar saudiya yayin da ake shan ruwa.

Cikin faifan bidiyon zakuga yadda jarumi musa Mai sana’a yake kokarin yiwa wani yaro larabci domi karban kofin shayi awajansa.

Saidai cikin faifan bidiyon zakuga yadda jarumi musa mai sana’a yakeyin abun cikin barkwanci wanda hakan ya matukar saka mutane dariya dakuma basu nishadi.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button