Sakon Gaggawa ga Mutanen Nijar Baki Dayansu daga jarumar Kannywood Aisha Humaira

Jarumar Kannywood Aisha aiko dawani sako na musamman izuwa ga alummar nijar daga kasar saudiya inda taje aikin ummarah a wannan shekarar ta 2023.

Jarumar ta bayyana cewar tabbas mutanen nijar sunada girmama bako sunada karamci domin kuwa shekaru biyu dasuka wuce ita da tawagar mawaki Dauda kahutu rarara sunshigo kasar Nijar domin tallata shugaban kasa Bazoum.

Ta bayyana cewar sunshiga jahohi kusan guda bakwai, wanda duk jahohinnnan sun samu karbuwa awajan mutane.

Jarumar taji dadi tareda bayyana cewar a madadinta ita da Dauda kahutu rarara suna matukar godiya da wannan karamci da kasar nijar suka nuna musu, kuma Allah yacigaba da basu zaman lafiya.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button