Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un za’a kashe Jaruma Maryam kk sabida tana goyon bayan Dauda kahutu rarara

Yanzu yanzu muke samun wani rahoto akan daya daga cikin jaruman masana’antar Kannywood wato Maryam kk inda wasu sukai ikirarin kasheta.

Jarumar ta bayyana hakanne a dandalin sada zumunta nata na Instagram inda tayi wani rubutu akan masu son kasheta sabida Dauda kahutu rarara.

Ga wanda basu sani badai Maryam kk itama tana daya daga cikin yan kungiyar 13×13 wanda Dauda kahutu rarara ya kafa inda takema kanta lakabi da autar 13×13.

Saidai tun bayan faduwar zaben jam’iyar APC a jahar kano mawaki Dauda kahutu rarara yake shan suka awajan magoya bayan kwankwasiya duk da yadda aka kona masa ofishinsa dakuma motocinsa, har izuwa yanzu dai mawakin baifito yayi magana akan hakan ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button