Kalli video – Teemah Yola itace tafara cewa tana sona kuma ban taba tunanin zamu rabu ba
Kalli video anan ππππππππ

Fitaccen mai saida wayoyin zamani a shafukan sada zumunta musamman tiktok Anasa magu phone store yafito ya bayyanawa yadda soyayyar sa da Teemah tasamo asali.
Cikin wata hira da akayi da matashin a gidan radio freedom ya bayyana cewar tun a farko jarumar Kannywood Teemah yola itace ta fara bayyana masa cewar tana sonsa kuma baitaba tsammanin zasu rabuba.
Saidai a halin yanzu basa tare kuma babu wanda yasan dalilin rabuwar nasu, sunbarwa kansu wannan sirrin, inda wasu daga cikin masoyan Teemah suke tunanin Anas magu shine ya yaudari Teemah.
Inda wasu masoyan Anas Magu suke tunanin cewar ita Teemah itace ta yaudari Anas magu takoma wajan wani daban, gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.
Ga video
Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.