Allah sarki Kalli video abinda Sheik Aminu Daurawa Yafada akan jaruma Safara’u
Jarumar dai tafara samun daukaka ne sanadiyar film din kwanacasa’in wanda ake nunasa agidan talbijin na tashar arewa24 a duk ranar lahadi.
Haka zalika jarumar sanadiyar wannan film tayi suna wanda har hakan yasa tafarayin wasu fina finai kafin wani mummunan alamari ya faru da ita wanda harma akazo aka daina ganin jarumar acikin fina finan hausa.
Saidai cikin wata hira da akayi da jarumar wanda jaruma Hadiza Gabon takeyi ta bayyana cewar tayi mutukar nadamar abinda ta aikata, sannan inda ace za’a bata dama ta goge wannan abinda ta aikata dazata gogesa.
Wannan kalaman na jarumar yasa tabawa mutane tausayi wanda har hakan yasa wasu sukaita mata fatan alkairi, inda aka jiyo sheik Mal Aminu daurawa yana fadin wata jaruma a wasan hausa ta basa mamaki.
Ya bayyana cewar jarumar ta fadi cewar inda za’a bata dama ta gyara abinda ta aikata a rayuwarta da zata goge bidiyon tsaraicinta.
Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.