Bansan Dalilin Dayasa Momee Gombe tabani kudi wai don na rufe bakina akan…

Wani alamari ya faru dawani matashi wanda sananne ne dandalin sada zumunta na tiktok wajan kwaikwayon irin salon jarumi Ali Nuhu da Adam a zango wajan salon maganarsu dakuma acting nasu.

Jarumin yafito ya bayyana irin yadda jaruma Momee Gombe ta dauki makudan kudade har naira dubu hamsin wanda shine karo na farko da aka taba masa irin wannan kyautar a masana’antar Kannywood.

Yafito ya bayyana farin cikinsa ga jarumar tare da nuna jindadinsa inda ya bayyana cewar shi bama wata cikakkiyar Alaqa bane tsakaninsu tare da jarumar amman tayi masa kyautar wannan kudaden.

Ya kara bayyana cewar yafito yafadawa duniya ne domin masoyansa da masoyan Momee Gombe su tayasa farin ciki da irin wannan alkairi da jarumar tayi masa.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button