Mutane sunyiwa Adam a zango caa kan nuna soyayyarsa da Meera bayan ya saki Matarsa safiya

Biyo bayan bayyana labarin mutuwar jarumi Adam a zango da matarsa safiya wanda mutane sukai alhinin faruwar wannan lamari domin kuwa wannan bashine bane karo na farko da Adam a zango yake rabuwa da matansa.

Inda cikin wani rahoto da aka bayyana ance dai da alamu kamar akwai soyayya tsakanin Adam a zango da jaruma Meerah wanda rahotanni sun bayyana kusan dalilin mutuwar auren kenan.

Saidai kwana daya da faruwar wannan lamarin jarumi Adam a zango ya wallafa hoton jaruma Meerah a shafinsa na Facebook da Instagram inda yake fadin duk wanda sukai mata karya ko fadin abinda ba haka ba Allah ya saka mata.

Duk da hakan dai bai hana mutane sucigaba da tofa albarkin bakinsu kan wannan lamari ba inda wasu suke ganin laifin jarumin wasu kuma suke ganin aure raine dashi kuma indai lokacin mutuwarsa yayi dole ya mutu.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button