Tirkashi – Kalli video da Maryam yahaya tasaki wanda yaja mata zagi Innalillahi

Wani faifan bidiyon daya daga cikin jarumai Mata a masana’antar Kannywood wato Maryam yahaya dai ya janyo mata zagi a kafad sada zumunta.

Faifan bidiyon wanda jarumar tayisane acikin daki inda take rera wata waka saidai kuma hakan ya nuna wani tsaraici na jikin jarumar.

Inda duk da hakan dai ahaka jarumar tasaki wannnan faifan bidiyon, hakan yasa mutane sukai mata caaa inda wasu suke fadin hakan baidace ba wasu kuma suke ganin hakan ba komai bane.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button