Wata sabuwa! Murja Ibrahim tiktok taci mutuncin mahaifiyar Dauda kahutu rarara cikin wata sabuwar waka

Biyo bayan wata waka da mawaki Dauda kahutu rarara ya saki wanda acikin wakar yake bayyana zabe ba’a kammalasa ba haka kuma zasu garzaya kotu inda acikin wakar akwai inda yake ambatar tsula.

Saidai bayan sakin wannan wakar dai jama’a da dama sun mayarwa da mawakin martani mai zafi inda wasu sukaita dauko hoton mahaifiyarsa suna wallafa a dandalin sada zumunta sunacin mutuncinta.

A wannan karon itama dai yar tiktok dinnan murja Ibrahim tashiga sahun wanda sukaiwa mahaifiyar Dauda kahutu rarara shagube cikin wata waka inda cikin wakarta ta ambaci “Tsuleliya” wato ta macen “Tsula” kenan.

Saidai duk da irin wannan hayaniyar tareda cin mutuncin da wasu sukema mahaifiyar Dauda kahutu rarara haryanzu baifito ya nuna bacin ransa akan hakan ba.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button