Tirkashi – Hamisu breaker yayi Rantsuwa Gameda batun Rakiya Mousa

Tun bayan wata hira da akayi da jarumar masana’antar Kannywood Rakiya Mousa ta bayyana irin soyayyar data nunawa wani mawakiya saidai kuma daga baya ya juya mata baya ya rabu da ita.

Wannan hirar da akayi da jarumar ta matukar bawa mutane tausayi duba da irin yadda take bada labarin tana kuma zubarda hawaye wanda tabbas tana matukar son wannan mawakin.

Ta bayyana cewar koda ace wannan mawakin ya rasa komai nasa a rayuwa koda bashida kafa bashida hannu zata iya zama dashi a duk halin daya tsinci kansa indai harzai dawo gareta.

Duk da Rakiya Mousa bata ambaci sunan mawakin ba amman dai mutane sanda suka bayyana wannan mawaki tareda zakulo hotonsa domin kowa yagani.

Ga video

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint.com domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button